Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Fyade

IMG 20240214 134342
Fyade, Labarai

Ta’addanci! An Kama Wasu Matasa Kan Yi Wa ’Yar Shekara 13 Fyade A Gona

Posted onFebruary 14, 2024February 14, 2024

Sun yi wa ’yar shekara 13 fyade a gona a garin Bajoga da ke Jihar Gombe Alfijir labarai ta rawaito Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe …

Screenshot 20231026 143151 com.facebook.katana edit 4556959915969
Fyade, Labarai

Lauyoyi mata sun yi Allah wadai da fyaden da ake yiwa daliban TASUED a dakunansu

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

“Yin fyaden da ake yi wa mata da ‘yan mata babban take hakkinsu ne da kuma cin mutuncinsu.” Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar lauyoyin mata …

Screenshot 20221014 081451 com.android.chrome edit 14830240241485
Fyade, Labarai

An yanke wa shugaban cibiyar kula da lafiya daurin rai-da-rai kan yi wa wata yarinya fyaɗe

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Wata Kotun hukunta laifukan fyaɗe da rigingimun cikin gida da ke Ikeja ta yanke wa Daraktan Cibiyar kula da Ciwon Kansa, Dokta Olufemi Olaleye, hukuncin …

Fyade, Labarai

An Kama Wani Hakimi Kan Zargin Yi Wa Yarinya Mai Shekara 5 Fyade

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Jami’an tsaro sun kama wani Hakimin a Jihar Gombe, bisa zarginsa da yiwa wata karamar yarinya fyade. Dubun basaraken ta cika ne bayan an zarge shi da yi wa …

Fyade, Labarai

Wani Mahaifi Da Ake Zargi Da Lalata Ƴayansa Mata 3, Ya Gurfana A Gaban Kuliya

Posted onMay 6, 2023May 6, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Jihar Anambra da ke zaune a Awka ta dage sauraron karar wani uba da ake zargi da lalata ‘ya’yansa mata …

Fyade, Labarai

Wani Malami Ya Yi Wa Dalibansa 4 ’Yan Gida Daya Fyade

Posted onMarch 15, 2023March 15, 2023

Alfijr ta rawaito Wani malamin makarantar Islamiyya ya shiga hannu kan zargin yi wa dalibansa mata hudu ’yan gida daya a fyade a Jihar Bauchi. …

Fyade, Labarai

Kotu Ta Daure Wani Matashi Hukuncin Ɗaurin Rai Da Rai Bisa Laifin Fyaɗe Ga Ƴar 14

Posted onDecember 21, 2022December 21, 2022

Alfijr ta rawaito Wata babbar kotu da ke zamanta a Ado-Ekiti, ta yanke wa wani mutum mai suna Oladimeji Ayodele mai shekaru 38 hukuncin daurin …

Fyade, Labarai

“An Kama Wata Malama Da Yi Wa Daliban ta Fyade A Barno”

Posted onNovember 27, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan ta kama wata malama bisa zargin yi wa wani yaro ɗan shekara 4 fyade a jihar Borno. Malamar mai …

Fyade, Labarai

Dubun Wani Principal Ta Cika, Bayan Da Ya Yiwa Karamar Yarinya Mai Shekaru 10 Fyaɗe

Posted onNovember 1, 2022

Alfijr ta rawaito an kama shugaban makarantar Sakandare da yiwa yarinya me shekaru 10 fyade Alfijr Labarai Bayan gurfanar da shi a gaban mai shari’a, …

Fyade, Labarai

Wasu Tsofaffi 3, Sun Bankare Wata Kurma Yar Shekara 13, Sun Yi Mata Fyade

Posted onNovember 1, 2022

Alfijr ta rawaito ana zargin wani tsoho mai shekara 70 da wasu mutum biyu da yin fyade ga wata yarinya kurma mai kimanin shekara 13 …

Fyade, Labarai

Kotu Ta Yanke Wa Wani Mutum Hukuncin Ɗaurin Rai Da Rai, Bisa Yin Aika Aika

Posted onSeptember 30, 2022September 30, 2022

Alfijr ta rawaito wata babbar kotu da ke zamanta a jihar Ogun, a ranar Juma’a, ta yanke wa wani Lanso Ogundele hukuncin daurin rai da …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab