Bayan doguwar ganawa da ban baki da gwamnatin tarayya tayi a yau.
Alfijir Labarai ta rawaito Gamayyar kungiyoyin kwadago a Najeriya na NLC da TUC sun sanar da janye yajin aikin da suka fara ranar Talata.
Kungiyoyin dau sun tsunduma yajin aikin sai-baba-ta-gani ne ranar Talatar domin nuna bacin ransu da dukan da aka yi wa Shugaban NLC na kasa, Joe Ajaero a Jihar Imo a kwanakin baya.
Cikakken Bayanin na nan tafe…
Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link dinπ
https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ππ
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp