Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta bada belin shugaban kungiyar kwadago na Najeriya, NLC, Joe Ajaero bayan Kama shi da tayi a safiyar litinin. …
Category: NLC
Shugabannin kungiyoyin kwadago na kasa, sun shawarci shugaban kasa Bola Tinubu da ya dakile zanga-zangar da ta kunno kai a fadin kasar ta hanyar tattaunawa …
The Federal Government and the organised labour have agreed on seventy thousand naira (N70,000) as the new National Minimum Wage. This was the outcome of …
Shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero, ya bayyana cewa kungiyoyin kwadago za su jira matakin da shugaba Bola Tinubu zai yanke kan shawarwarin …
Labour said should the FG and NASS fail to act on its ₦250,000 demand by Tuesday, NLC and TUC organs would meet to decide on …
Ƙungiyoyin kwadago NLC da TUC sun caccaki gwamnonin jihohi 36 bisa cewa ba za su iya biyan mafi karancin albashi na N60,000 ba. Alfijir labarai …
Daga Aminu Bala Madobi Manyan ƙungiyoyin ƙwadago biyu a Najeriya, wato Nigeria Labour Congress da kuma Trade Union Congress sun sanar da dakatar da yajin …
Ana kyautata zaton nan gaba kadan kungiyar kwadago ta Nigeria ta janye yajin aiki da ta shiga don neman karin mafi karancin albashi. Kungiyar za …
Shugaban NLC na ƙasa, Kwamared Joe Ajaero ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai da ya gudana a Babban Ofishin NLC na …
Ƙungiyar ƙwadago ta TUC a Najeriya ta yi barazanar gudanar da gagarumar zanga-zanga tare da dakatar da al’umura a faɗin ƙasar matuƙar gwamnatin tarayya ba …
Kungiyar Kwadago ta Ƙasa, NLC, ta caccaki hukumar tsaro ta farin kaya, SSS kan kiran ta ga kungiyar da ta janye zanga-zangar da take shirin …
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya, NLC ta ayyana gudanar da gagarumar zanga-zangar kwana biyu a ranakun 27 da 28 ga watan Fabrairu. Alfijir labarai ta rawaito …
.Kungiyoyin kwadago a Najeriya NLC da TUC sun baiwa gwamnatin tarayya wa’adin Kwanaki 14 ta cika alkawurin da suka kulla ko su tsunduma yajin aiki …
Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta yi watsi da wata sanarwar shiga yajin aikin da ake zargin ta shirya yi a ranar Litinin. Alfijir labarai …
Da yuyuwar a sake fuskantar tafiya yajin aikin jami’oi a kasar nan a shekara mai zuwa, sakamakon kason da aka ware masu cikin kunshin kasafin …
Bayan doguwar ganawa da ban baki da gwamnatin tarayya tayi a yau. Alfijir Labarai ta rawaito Gamayyar kungiyoyin kwadago a Najeriya na NLC da TUC …
Nuhu Ribadu ya ce an kama bata-garin da suka lakada wa shugaban NLC na Kasa duka kawo-wuka a Imo Alfijir Labarai ta rawaito Mai ba …
Manyan kungiyoyin kwadagon biyu sun ce sun fara hada Kan mambobinsu a fadin kasar nan ba tare da bata lokaci ba . Alfijir Labarai ta …
Kungiyoyin kwadagon da suka hada da Najeriya Labour Congress da Trade Union Congress of Nigeria sun bayyana shirin shiga yajin aikin a fadin kasar, sakamakon …
‘Yan sanda sun kama shugaban Kungiyar Kwadago ta Nijeriya (NLC) Joe Ajaero, a birnin Owerri na Jihar Imo. Alfijir Labarai ta rawaito Kakakin kungiyar Benson …