Majalisar Dokokin Kano Ta Sauya Sunan Karamar Hukumar Kunci

📸 Kano House

Hakan na kunshe ne cikin wata takardar da  majlisar dokokin jahar Kano ta  aikewa ma’aikatar Kananan Hukumomi ta Kano ranar 14 Ga Watan Disamba.

Alfijir labarai ta rawaito sanarwar ta kara da cewar majalisar tayi amfani da doka ta 5 ta kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999, wanda aka yiwa kwaskwarima, wajen canja sunan karamar Hukumar.

Al’ummar karamar hukumar ta Kunci Wanda a baya, Wanda yanzu suka koma Ghari a yanzu, sun sha kokawa a lokuta Mabambanta kan sunan Karamar hukumar tasu, Inda suka ce yana tasiri wajen hanasu cigaba da kuma jawo musu Kuncin cikin al amu

IMG 20231217 WA0023
Majalisa

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp


Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *