
Daga A’isha Salisu Ishaq Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kudirin kafa hukumar tsaro mallakin jiha. Matakin ya biyo bayan zazzafar muhawara akan wasu …
Daga A’isha Salisu Ishaq Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kudirin kafa hukumar tsaro mallakin jiha. Matakin ya biyo bayan zazzafar muhawara akan wasu …
Daga A’isha Salisu Ishaq Majalisar dokokin Jihar Kano ta yi dokar cin tarar naira dubu 25 ga duk wanda aka kama da tofar da yawu, …
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi watsi da kudirin gyaran haraji da majalisar dokokin kasa ke nazari akai a halin yanzu. An dauki wannan matakin …
Majalisar dokokin jihar Kano ta tabbatar da cewa za a gudanar da zaben kananan hukumomi kamar yadda aka tsara a ranar Asabar 26 ga watan …
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kwarya kwaryar kasafin kudi na Naira Biliyan 99 domin baiwa gwamnatin jihar damar aiwatar da mafi karancin albashi …
Majalisar Dokokin jahar kano ta gargadi masu binciken kudi na kananan hukumomi akan su rika adana bayanan kashe kudade bisa tanadin doka. Alfijir labarai ta …
Majalisar Dokokin jahar kano ta amince da dokar kafa masarautu uku masu daraja ta biyu. Alfijir labarai ta ruwaito yayin da yake gabatar da kudirin …
Majalisar dokokin jihar Kano ta fada cikin rudani lokacin da kakakin majalisar Jibril Isma’il Falgore ya kirawo tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban …
Wata Babbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Amina Adamu Aliyu ta dakatar da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero da wasu sarakuna hudu da aka …
Za a cigaba da zikirin sabuwar Shekara kamar yadda aka Saba, wanda marigayi mai Martaba Sarkin Kano Alh Ado Bayero ya assasa a gidan Sarki …
Babbar kotun jihar Kano, ta dage ci gaba da zamanta har zuwa ranar 4 ga watan Yuli, domin ci gaba da sauraren kararar da aka …
Wayewar garin wannan rana ta alhamis an tashi da ganin tuta a saman gidan sarki na Nasarawa Inda mai martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji …
Sakamakon wani sako da yake ta yawo a kafafen yada labarai na zamani bisa nadin wani mutum wai shi Amir Umar El Ali a matsayin …
Wannan ya biyo bayan muhawarar da aka tafka a zauren Majalisar dokokin jihar dazu dazun nan An yi la’akari da kudurin dokar gyara masarautun jihar …
Majalisar dokokin jahar kano ta gudanar da karatu na daya akan kudirin gyaran dokar kafa masarautun kano a karo na biyu wacce shugaban masu rinjaye …
A shekarar 2019 dai aka yi wa dokar masarautu a jihar gyara inda aka ƙirƙiro ƙarin masarautu gudu huɗu masu daraja ta ɗaya a jihar. …
Daga Aminu Bala Madobi Da misalin wajen 12:58 ne, majalisar dokokin kano ta kammala tantance sunayen kumwamishinoni 4 ciki kuwa har da Mustapha Rabiu kwankwaso, …
A wajen kaddamar da littafin tarihin “Daulolin Kasar Hausa” wanda Farfesa Sa’idu Muhammed Gusau ya wallafa, Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya yi …
Yanzu haka Ana Zaman Sulhu A Gidan Sheikh Daurawa Tare Da Shugaban majalisar Dokokin Kano Hon Jibril Ismail Falgore labarin da ke Samun mu yanzu …