Her Excellency Dr Hajiya Maryam Abacha Na Gayyatarku Daurin Auren Dan Autanta

FB IMG 1703005345771

Biki bidiri burede! Abu namu maganin a kwabemu.

Iyalan Marigayi General Sani Abacha Na gayyarku Daurin Auren Dansu.

Mustapha Sani Abacha

Da Santaleliyar Amaryarsa

Sofa Tijjani Sale Gaidam

Wanda za ayi kamar haka:-

Ranar Asabar 23th Dec 2023

Waje Cemetery Road OLD GRA Maiduguri

Lokaci Karfe 11:00 Na Safe

Wannan goron gayyata ne ga wanda bai sami kati ba. Wanda kuma bai sami damar zuwa ba ayi wa amare addu a.

FB IMG 1703005324386
Mustapha Sani Abacha
FB IMG 1703005342312
Amarya da Ango
FB IMG 1703005316939
Amarya da Ango

Idan an Sami halarta a kula da barayin waya da barayin takalma.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *