Yadda Ta Kasance A Babbar Kotun Kano Kan Sauraren Karar Da Mal Abduljjabbar Ya Shigar

FB IMG 1707138050718

Babbar kotun jiha da ke nan Kano ta sanya ranar 12 ga Fabrairu domin sauraron karar da Sheikh Abduljabbar ya shigar yana kalubalantar hukuncin kisa da aka yanke masa.

Alfijir labarai ta rawaito wani dalibin Malamin Musa San Turaki Fali daga jihar Bauchi ne ya shigar da karar a madadin malamin.

Sai dai bayan zaman da aka yi a yau litinin lauyan gwamnati ya nemi da a bashi lokaci domin nazartar karar, yayin da shima lauyan wanda ya shigar da karar ya nemi karin lokacin.

Hakan ce ta sanya mai shari’ar bayan nazartar dukkanin bangarorin biyu ya sanya ranar 12 ga Fabrairu domin saurarar batun.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *