
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu mutum biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda laifin lashe wata dattijuwa mai shekara 67, kan zargin …
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu mutum biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda laifin lashe wata dattijuwa mai shekara 67, kan zargin …
Daga Khadija Ibrahim Bauchi Kotun koli ta Minna a Jihar Neja ta yanke hukuncin kisa ta rataya kan wata mata, Amina Aliyu da ‘yar uwarta, …
Wata Kotun Majistare mai lamba 70 a jihar Kano ta tsare wasu mutane hudu a gidan yari bisa samun su da laifin hada baki wajen …
Almajirai da ƴan jari-bola mazauna babban birnin tarayya Abuja da suka hada har da kananan ƴan kasuwa, da sauransu, sun shigar da kara akan ministan …
Kotun Shari’ar Muslunci dake Sharada Hisba, ta umarci Sheik Abdallah G/Kaya da Sheik Ibrahim Isa Makwarari da suyi sulhu bayan shigar da kara akan zargin …
Kotun daukaka kara ta Kano a yau Juma’a, ta yi watsi da umarnin babbar kotun da ta soke nadin Sanusi Lamido Sanusi a matsayin Sarkin …
Wasu ƙungiyoyin lauyoyi da masu kare haƙƙin dan-adam sun yi kira da a kama tare da hukunta wanda ake zargi da hannu a yi wa …
Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da wasu mutum biyar da ake zargi da ta’addanci a gaban wata Kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin. …
Kotun Ƙolin Nijeriya, a yau Litinin ta yi watsi da karar da ke neman ta tsige shugaba Bola Tinubu daga mukaminsa. Kotun kolin, a wani …
Wata Babbar Kotun Nijeriya dake zama a Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello a kan naira miliyan 500. Alkalin kotun …
Daga Rabi’u Usman Mai shari’ah Simon amobede na babbar kotun tarayya mai lamba 3 dake zaman ta a nan kano ya bayar da Belin Hajiya …
Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Jaba Kano, ta umarci Mawaki Ado Gwanja, ya dawo da motar da ya tafi yin dani …
Garba Musa Kwankwaso, ƙanin tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya shigar da kara a gaban kotu kan ta hana gwamna Abba Kabir Yusuf …
Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano ta kai mawakin siyasa Dauda Kahutu, wanda aka fi sani da Rarara ƙara a kotu bisa sakin wata waka …
Babbar Kotun Sharia da ke Jihar Kano, ta tabbatarwa da Hon. Ali Musa Hard worker a matsayin Shugaban Karamar hukumar Kumbotso, wanda ake ta dambarwa. …
Babbar mai Shari’a ta 9 Mai Shari’a Kudirat Kekere-Ekun, ta ce yayin da akwai alkalan kirki da masu karfin gwiwa a bangaren shari’a, wasu tsirarun …
Kotun majistare mai zamanta a Gyadi-Gyadi, Kano ta yanke wa Bukar Galadima da Suleiman Ahmed hukuncin daurin gidan yari bayan samun su da laifin zamba …
Justice Simon Amobeda na babbar kotun tarayya dake kano ya kuma yin wani sabon hukunci a yau juma’a. A cikin hukuncin da ya gabatar, Alkalin …
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 11 karkashin mai shari’a Nasir Saminu ta yanke hukunci kan karar da Murja Ibrahim Kunya ta kai Hukumar Hisbah …