Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa dan Chinan nan FrankGeng Quarong da ya kashe Ummita hukuncin kisa ta hanyar rataya.
Alfijir labarai ta rawaito Mai Shari’a Sunusi Ado Ma’aji ya yanke hukuncin ne bayan tabbatar da hujjojin da masu gabatar da kara suka yi a gaban kotun.
Idan za’a iya tunawa a ranar 16 ga watan satumban 2022 ne Frank Geng ya hallaka Ummita a Unguwar jambulo dake jihar ta Kano.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk