Dakatacciyar Ministar jin kai Betta Edu ta maka BBC kara kan rahoton da ke alakanta ta da kwato Naira Biliyan 30 da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta yi.
Alfijir labarai ta lauyan Betta Edu ya BuÆ™aci da a gaggauta janye labarin da BBC ta yi tare da neman afuwar jama’a ga ministar da aka dakatar cikin sa’o’i 48.
A Ranar 4 ga watan Janairu, EFCC ta daskarar da Naira biliyan 30 daga cikin Naira biliyan 44 da aka tura zuwa asusun sirri daga asusun Hukumar Kula da Zuba Jari ta Kasa (NSIPA), kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito.


Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk