Labari Mai Dadi: An Bude Katafaren Gidan Abinci Mai Suna 12 Plus Eatering & Catering Services Zoo Rd Kano

IMG 20240506 WA0026

12 Plus Eatering And Catering Services gidan abinci ne da aka samar sa shi domin ya kawo muku nau ikan abincin gida dana wajen masu inganci cikin sauki dai dai da aljihunka.

12 Plus ya tanadar muku da abinci kamar:-

* Fried Rice
* White  Rice
* Cous Cous
* Chips
* Yam
* Semo Vita
* Tuwon Shinkafa
* Cow Tell
* Kayan Ciki
* Fish
* Chicken

* Abubuwan Sha Masu sanyi a kowane lokaci

Da sauransu.

12 Plus Eatering And Catering Services suna nan a kan titin Zoo Rd da ke Kano, No 5, Amasaye House daura da Alhamsad Tower dake kallon Shoprite Kano

Zaku iya kiransu ta wannan lambar domin saka Order dinkum a kai muku duk inda kuke so .

07011561000 ko 08030909450

12 Plus
Alfijir

Karku manta da cewar! Farashinmu mai saukine dai dai da aljihunku

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *