Daga Aminu Bala Madobi Farashin shinkafa ya ragu sosai a kasuwannin Legas sakamakon ƙarin kaya da ake shigowa da su ta iyakoki, abin da ya …
Daga Aminu Bala Madobi Farashin shinkafa ya ragu sosai a kasuwannin Legas sakamakon ƙarin kaya da ake shigowa da su ta iyakoki, abin da ya …
Kamfanin Wanki Na Alkhairiyya Laundry And Dry Cleaning ya tanadi kayan wanki na zamani domin fitar da ku kunya da cikar alkawari. Kamfanin ba wai …
Muna gabatar muku da kayan gyaran girki wato Spices wanda aka yi muku takakkiya daga kasar Libya domin kara wa girkinku daɗi, mai suna BAHARAT …
Daga Aminu Bala Madobi Tun a shekarar 2023 ake zargin Ministan Bunƙasa Harkokin Fasaha, Kimiyya da Ƙirƙire-ƙirƙire, Uche Nnaji, da amfani da takardun karatu na …
Hukumar gudanarwar ta tashar gidan talabijin na Hijrah Tv ta tabbatar da nadin Ghali Abdallah DZ a matsayin sabon Manajan Director na tashar wato (MD) …
Masana a fannin abinci sun gargaɗi iyaye da su dena dogara da taliyar yara, wacce aka fi sani da indomi a matsayin abinci. Masanan sun …
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta gayyaci Hajiya Sa’adatu Salisu, shugabar ƙaramar hukumar Tudun Wada kuma shugabar ƙungiyar shugabannin kananan hukumomi (ALGON) a Kano, domin …
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayyana rahotannin da ke yawo cewa an hana shi shiga fadar shugaban kasa a matsayin karya maras tushe. Daily …
Fitacciyar yar kasuwar nan wadda ta kware wajen hada mata da kawo kayayyakin mata kala kala, kama da suttura dogwayen takalma da jakunkuna, riguna, turarukan …
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya, NIMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo da kura a sassan Najeriya daga yau Litinin zuwa Laraba. …
Mataimakin gwamnan Borno, Umar Kadafur, tare da wasu fasinjojin jirgin Max Air, sun tsallake rijiya da baya sakamakon lalacewar jirgin da suke ciki. Alfijir labarai …
Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana ranar 25 ga watan Nuwamba ne a matsayin Ranar Yaki da Cin Zarafin Mata domin tunawa da sadaukarwar ‘yan uwansu …
Daga Rabi’u Musa Baban Nura Alh Idris Ɗan Iliyasu Satame ya kaiwa Dr Alh Bello Badejo ziyarar girmamawa a gidansa a matsayinsa na shugabansu. Alh …
Daga Aminu Bala Madobi Kwamitin karɓar Ƙorafe-ƙorafe kan Kafafafen Yaɗa Labarai na Kasa (NMCC), ya fitar da rahotonsa kan taƙaddamar zargin goyon bayan auren jinsi …
Ni Ko ina ganin da gwamnatin Kano za ta haɗa kai da Alhaji Aliko Dangote, Alhaji Aminu Dantata da Alhaji Abdussamad Isyaku Rabi’u, a gina …
Hukumar yaki da fasa kwauri ta kasa, shiyya ta C ta lalata buhuhunan bushashen naman jaki guda 1, 015 da fatar Jakin a Edo. Alfijir …
Hukumar (FCCPC) ta sanar da wa’adin watanni guda ga ‘yan kasuwa da suke ta’ammali da farashin kayayyaki, tare da karfafa musu gwiwar rage farashin kayayyaki. …
Mamba mai wakiltar mazabar Pankshin/Kanke/Kanam, Yusuf Gagdi, ya baiwa ƴarsa kyautar dalleliyar mota kirar Lexus RX, crossover SUV, domin murnar kammala karatun sakandire tare da …
Hon Aminu Umar Dansani Shugaban Gidauniyar Tallafawa Al’umma Tav Amintattun Juna Kuma Kakakin Watsa Labarai Na Kungiyar Masu Motorcin Sufuri (NARTO) Reshen Jihar Kano Na …