An Fara Musayar Yawu Tsakanin Murja Kunya Da Lauyoyinta A Kano

FB IMG 1708265600330

Lauyoyin Murja Kunya sun zare hannunsu daga kare ta bayan ta karya umarnin kotu

Alfijir labarai ta ruwaito Lauyoyin Murja Ibrahim Kunya sun ce sun yi nadamar tsaya mata, bayan da ta ci gaba fitar da bidiyo a TikTok duk da umarnin Kotu na hana ta yin hakan.

Sun ce nan gaba kaɗan za su bayyana matsayarsu a kan shari’ar da ake da ita.

Sai dai a tattaunawar Murja tayi da DCL ta ce, nayi bankwana da jihar Kano har abada, domin babu abinda nake nema a cikinta yanzu.

Ta kara da cewar an yaudareni akan shari’ar, an cemin idan 16 ga watan nan tayi zan iya cigaba da posting  na kuma jinkirta sai 17 sannan na fara , amma anzo Ana min surutai! Kun bani kunya wallahi.

Don haka na bar garin duk ne naima na ya zo inda nake

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *