Gwamnatin Jihar Kano Ta Sassauta Dokar Hana Fita A Jihar

FB IMG 1715254046724

Gwamnatin jihar kano ta sanar da sassauta dokar hana fita ta awa 24 da ta sanya sakamakon yadda zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa ta rikide zuwa tashin hankali.

Gwamnatin jihar kano ta sanya dokar ne tun a ranar Alhamis ranar farko da fara Zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa bayan wasu bata gari sun fake da zanga-zangar su ka rika fasawa da sace kayan gwamnati da na al’umma.

Sanarwar tace daga gobe lahadi za a fara fita daga karfe 8 na safe zuwa karfe 2 na rana, har kuma aga abun da hali zai yi “.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *