Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwale, Abubakar Muazu Mojo ya yi barazanar ajiye aikinsa na shugabancin karamar hukumar muddin ba’a sauya masa Daraktan Mulki, DPM, na karamar …
Category: Kano
Rundunar yan Sandan jahar Kano, ta tabbatar da Rasuwar mutane 2, biyo bayan fadan Daba da ake zargin wasu matasa daga unguwannin , Zango da …
Gwamnatin jihar Kano ta yi martani ga hukumomin tsaron da suka yiwa fadar Sarkin Kano ƙawanya. ”Mun wayi gari a Kano da wani abun mamaki, …
A yau safiyar Juma’a an tashi da ganin jami’an ƴansanda ɗauke da makamai tare da na SSS sun yi ƙawanya a Masarautar Kano, inda Sarki …
Da yake karanta musu Kalmar Shahada Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci wadanda suka musulunta subi dukkan dokoki da sharrudan addinin musulunci. Alfijir …
Cikin wata sanarwa da kwamishinan ma’aikatar ilimi mai zurfi ta jihar Kano Dr. Yusuf Kofar Mata ya wallafa a shafinsa na facebook, ya ce, a …
Gwamnatin Jihar Kano ta zargi Mai shari’a Simon Amobeda na babbar kotun tarayya da nuna son zuciya a shari’ar zaben kananan hukumomi da aka gabatar …
ALLAH ya yiwa Siraja Ibrahim (Pillars) rasuwa za’ayi Jana’izar sa a Masallacin Sheikh Khalifa Isyaka Rabi’u dake Goron Dutse da karfe 4:00 na yamma. Ya …
Muna Kira ga Hukumar Hisba ta Jihar Kano data taimakawa kudirin gyaran tarbiyya da kawar da badala a Kasuwar waya ta farm center Dan Magance …
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na biyan ragowar haƙƙoƙin tsoffin kansiloli, wanda wasu daga ciki ke nan tun …
Gwamnatin Jihar Kano ta amince za ta biya N71,000 a matsayin albashi mafi karanci ga ma’aikatan jihar. Alfijir labarai ta rawaito Gwamna Abba Kabir ne …
‘Yan Najeriya musamman mazauna Kano na dakon ganin yadda za ta kaya a gobe Asabar game da zaɓen ƙananan hukumomi a jihar, yayin da gwamnatin …
Hukumar Jin Dadi da Walwalar Alhazai ta jihar Kano ta sanar da Naira Miliyan 8.4 a matsayin wani ɓangare na kuɗin aikin Hajjin baɗi da …
Kano state government is set to review the ongoing Kano Emorateship trial. In a letter dated 12th September 2024 and signed by the Attorney General …
– The Kano State Independent Electoral Commission (KANSIEC) has reduced the fees for nomination forms for local government elections, following a court order. The commission …
Daga Abdu Ado K/Naisa Shugaban Hukumar yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi gami da kwacan waya na jihar Kano, Brigadiar General Gambo Mai Aduwa (Mai …
Sir, my name is Abdul, I am writing to you as a concerned Kano citizen with spinal cord injury disability, I am urging you please, …
Rundunar yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar kwato wasu miliyoyin kudi daga wajen wani mai gadin kamfanin Takalma na Asia Plastic dake unguwar Jogana …
Al’umma a jihar Kano sun yi kukan kura sub kama gawurtaccen ɗan baban nan mai suna Abba Burakita a titin zuwa gidan gwamnati. Alfijir Labarai …
Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya nada Abubakar Adamu Rano kujerar shugaban gidan Radio Kano bayan rikon kwarya da sha shafe watanni yana gabatarwa. …