Wata Sabuwar! Hukumar EFCC ta gano wasu buhun kudi da aka boye har kudin suka rube

FB IMG 1732790949703

Hukumar ya’ƙi da hana zagonb ƙasa na  tattalin arziƙi wato  EFCC ta gano wasu  maƙudan Kuɗaɗe  ƙunshe a cikin buhu a  yankin  wadata dake  Makurɗi jihar Binuwe.

Biyo bayan  rahotonni da su ka  bayyana cewar kuɗaɗen wanda aka gano  cewa! mallakar wasu  mutane  biyu ne kaɗai.

Allah ya yi mana maganin azzalumai domin sun zama autan fikafiki

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *