Wata Babbar Kotun Nijeriya dake zama a Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello a kan naira miliyan 500.
Alkalin kotun Mai Shari’a Emeka Nwite, ya kuma umarci Yahaya Bello ya gabatar da mutane biyu da za su tsaya masa, waɗanda suke da gidaje a Abuja.
Tsohon gwamnan yana fuskantar tuhume-tuhume 19 kan cin hanci da rashawa da hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Nijeriya Ta’annati (EFCC) ta gabatar a kansa.
Sai dai Bello ya dai musanta duka tuhume-tuhumen da ake masa.
Me zaku ce?
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj