CBN ta musanta wata takarda da ke cewa ya fitar da sabbin takardun kuɗi na naira 5,000 da naira 10,000.

FB IMG 1743669067398

Bankin ya bayyana takardar a matsayin “bogi” a cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X, yana mai jaddada cewa ya kamata jama’a su duba sahihancin labarai daga shafinsa na yanar gizo.

Takardar da ake yadawa a WhatsApp ta yi ikirarin cewa sabbin takardun kuɗi za su shiga kasuwa daga ranar 1 ga watan Mayu, tare da ambatar sunan wani mataimakin gwamnan CBN da ba a taba yi ba.

CBN ya yi kira ga jama’a da su guji yada labaran karya, yana mai tunatar da su cewa ta’ammuli da jabun kuɗin Najeriya babban laifi ne da ke da hukuncin ɗaurin shekaru biyar a gidan yari.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *