Allah ya yiwa Imam Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa a jihar Bauchi
Marigayin na cikin manyan Malaman Addinin Musulunci da suka Shahara a Africa. Hakazalika bai tsaya a karantarwa ba Dan Kasuwa ne kuma Manomi.
Malam Idris ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya, inda har ya je kasar waje neman lafiya a wata Azumin da ya wuce.
Za a yi jana’izarsa da ƙarfe 10 na safiyar Juma’a a Masallacin Idi na Games Village da ke Bauchi.
Muna addu’ar Allah ya gafarta masa Amin.
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD