Haj Hadiza Balangu Sun Buɗe Sabon Reshe A Titin Zoo Rd, Kuma An Ci An Sha Duk Kyauta a Yau Juma’a

IMG 154210 08825 1754664169030

Shahararren gidan abincin nan da ya saba kawo muku nau’i kan abincin gargajiya hadi dana zamani wato Hajiya Hadiza Balangu Sun ce sun amsa kiraye-kirayen kwastomominsu dake bangaren Zoo Rd da kewayenta inda suke buɗe sabon wajensu da ke Amsalco Plaza, kusa da Gidan Danasabe, jikin Asibitin Yara na Isyaka Rabiu Zoo Road, Kano.

Gidan abincin dai ba bako bane a fadin Najeriya, ga daɗi ga sauki ga kula da kwastoma kamar a gidanka.

An buɗe gidan Abincin Hajiya Hadiza Balangu ne a yau Juma’a 8th ga watan Agusta 2025, kuma tun da safiyar wannan rana ake ta raba abinci kowane iri kyauta, kajin ne, zabin ne, naman ragon ne da duk abin da suke Siyarwa.

Jaridar Alfijir Labarai ta kai ziyara wannan waje, kuma mu da maaikatanmu mun ci mun sha Muna, muna musu addu’ar Allah ya kawo kasuwa mai albarka ameen summa ameen.

Adireshin su na nan a Amsalco Plaza, kusa da Gidan Danasabe, jikin Asibitin Yara na Isyaka Rabiu a titin Zoo Road, Kano.

Ga lambar wayarsu domin saka odarku.

+2348020394069 ko  +2348069231968

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *