Daga Rabiu Usman Babbar kotun tarayya me lamba 1 dake zaman ta a kano Karkashin me Shari’ah ML Shu’aibu ta Cigaba da sauraron karar da …
Daga Rabiu Usman Babbar kotun tarayya me lamba 1 dake zaman ta a kano Karkashin me Shari’ah ML Shu’aibu ta Cigaba da sauraron karar da …
Gwamnan Kano ya miƙa sunan Honourable Murtala Sule Garo domin tantance shi a zauren majalisar dokokin jihar Kano, a matsayin mataimakin gwamna. Wannan na ƙunshe …
Editan Alfijir Labarai. Mahukuntan Jami’ar Ilimi Ta Yusuf Maitama Sule Dake Kano sun sanar da haramta ayyukan kungiyar ASUU dake Jami’ar tare da ayyana kungiyar …
Daga Rabiu Usman ….Idan anyi mana muyi Zabe, idan ba’a yi ba muyi zaman mu a Gidajen mu. Mazauna Kauyen Sabon Garin Alhazawa dake Cikin …
Hukumar Kula da Harkokin Shari’a ta Kano ta ɗauki matakan ladabtarwa kan wasu alkalan kotuna da ma’aikata bayan samunsu da laifukan cin hanci, nuna son …
Daga Rabi’u Usman Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a Filin Hockey Karkashin jagorancin mai shari’ah Dr. Umar Sunusi Dan Baba, ta Cigaba da …
Fitaccen ɗan siyasar Kano, Hon. Inuwa Ibrahim Waya, ya bayyana sabon sauyin tsarin siyasa da ya shafi Gwamna Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya …
Iyalan Marigayi Alhaji Muhammad Tukur Durumin iya danaMarigayi Khadi Abubakar Jakada Na gayyatar ƴan uwa da abokan arziki zuwa halartar ɗaurin auren ƴaƴansu Amarya Khadija …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya biya ragowar Naira biliyan 32 daga cikin bashin Naira biliyan 48 da ya gada …
Daga Aminu Bala Madobi Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta bayar da umarni ga ma’aikatan gwamnatin Amurka dake aiki a ofishin jakadancin Najeriya dasu fice tareda …
Tsoffin daliban Federal Government College Kano (FGC) sun bayyana rashin jin daɗinsu kan wani shiri da ake zargin zai mayar da wani ɓangare na filin …
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayar da umarni ga dukkan Kwamishinonin Zaɓe na Jihohi (RECs) da su dakatar da duk wani …
A wani ra’ayin Jama’a da Jaridar abknews24 taji a sassa daban daban na Kanana Hukumomin Jihar Kano 44 a cikin mako guda, Kashi 89.7% sun …
Daga Rabi’u Usman Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a Filin Hockey Karkashin jagorancin mai shari’ah Dr. Umar Sunusi Dan Baba, ta Cigaba da …
Amadadin iyalan Dr. Abdullahi Umar Ganduje PhD.CON shugaban hukumar tashi da sauka na jiragen sama(FAAN) Na Gayyatar yan’uwa da masoya da kuma abokan arziki zuwa …
PROF. YAKUBU MAGAJI AZARE FNITI, FCAL, FLAN, MNAL na gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa ɗaurin Auren Yarsa Amarya Sha Guda Zainab Yakubu Azare …
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta sanar da cafke wata matashiya mai shekaru 25, Nafisa Usman, bisa zargin safarar harsasai ga ‘yan bindiga, …
Direban matar Sarki Sanusi II ya amsa cewa shi ne ya shiga ɗakinta ya sace mata gwala-gwalai da darajarsu ta kai Naira miliyan 60. Wata …
‘Yan Majalisar Wakilan na Jihar Kano sun sanar da sauyin shekar ne a wasu wasiku da Shugaban Majlisa Abbas Tajuddeen ya karanta a Zauren Majalisar …