Zamuyi aiki ba dare ba rana domain tabbatUar da umarnin da Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bamu.
Babban Darakta na Hukumar NPC na kasa Dr. Baffa Babba Dan Agundi ya bayyana hakan ne a lokacin da yake kaddamar da kwamintin mutum 44 wadanda zasu tantance “yan Hisba Mutum 1,000 da Gwamnatin Kano maici ta kora daga aiki.
Babba dan Agundi ya bukacin yan kwamitin dasu tabbatar tareda tantance duk wadanda suka san Dan Hisba ne wanda Gwamnatin jihar Kano ta kora daga aiki domin nema masa mafita kamar yadda tsohon Gwamnan Kano Kuma tsohon shugaban Jam’iyyar APC na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya umarce su.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t