Kotun Koli ta soke afuwar da Gwamnatin Tarayya ta yi wa Maryam Sanda, ta sake tabbatar mata da hukuncin kisa.
Kotun ta yanke wannan hukunci ne yau, inda ta ce afuwar ba ta da tasiri kan hukuncin da wata kotu ta gaba ta yanke tun da farko.
Maryam Sanda dai an same ta da laifin kashe mijinta, Bilyaminu Bello, a shekarar 2017.
Aminiya
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t