Ofishin Mukaddashin Babban Kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano Dr Mujahideen Aminuddeen Abubakar da yan tawagarsa Dr Jamilu Ajiya ACG T&D, Mal. Tukur Moriki ACG Z/S, Mal. Muktar Usman Maidu ACG Enlgt. Mal. Yahaya Alhasan ACG Zone 2, da sauran Manya da Æ™ananan Jami’ai, Madadin CG Dr. Aminu Ibrahim Daurawa sun kaiwa manyan Malaman wannan Jihar ta Kano ziyarar Barka da Sallah da nufin Girmamawa a garesu tare da neman tabaraki a ranar Lahadi 05/04/2026
MALAMAN DASUKA SAMU BAKUNCIN AYAU SUNE.
1. Prof. Mal. Umar Sani Fagge.
2. Sheikh Abdulwahab Abdullah.
3. Sheikh Liman Nasir Adam
4. Sheikh Abubakar Umar Kandahar
Bayan jawabin shugaban tawaga Dr. Mujahideen, ya gabatar kyautar Alkur’ani da takarda ta karramawa ga kowannen su.
A jawaban Malaman sunyi bayyana farin cikinsu da wannan ziyara karramawar da aka yi musu ta wannan ziyarar, sun kumakarfafa gwiwa, goyon baya da shawarwari ga wannan hukuma da suka kawo musu
Wannan ziyara za ta ci gaba zuwa saura Malaman wannan Jiha.










Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t