Dubban Manoma Na Shirin Daina Noman Masara A Najeriya – Bincike

FB IMG 1778326890463

Daga Auwalu Tuhami Zarewa

A wannan shekara, dubban manoma ba za su noma masara ba.Idan baku sani ba, ga gaskiyar yadda abin ke faruwa

Dalili kuwa a bayyane yake..
Tsadar taki…
Tsadar iri…
Tsadar magungunan kwar, da kuma faÉ—uwar farashin kayan gona.

Wasu manoman sun yi asara mai yawa a bara,
wasu kuma har yanzu suna cikin bashin da suka ci wajen aikin nasu warware ba.

Saboda haka, da dama sun fara yanke shawarar:
ko dai su rage noma, ko kuma su daina noma gaba É—aya.

Wannan ba ƙaramin haɗari ba ne ga ƙasa baki ɗaya ba. Domin idan manoma suka daina noma,
waye zai samar mana da abinci?

Idan aka yi sakaci a yau, gobe za a iya fuskantar ƙarancin abinci da tashin farashi fiye da yadda ake zato.

Halin da ake ciki yanzu yana buƙatar kulawa da gaggawa.

Akwai buƙatar:
– Rage farashin taki
– Tallafawa manoma da gaske
– Samar da tsaro a yankunan noma
– Sauƙaƙa samun iri da kayan aiki
– Kare manoma daga asara

Mu tashi mu yi magana kafin lokaci ya kure.
Allah Ya kawo mana É—auki a wannan mummunan yanayi da manoma ke ciki.

Allah Ya sauƙaƙa mana, ya kare manoma, ya kawo mafita. Amin.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *