Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta bayyana cewa ta sallami jami’anta fiye da 100 a tsakanin shekarar 2024 zuwa 2025, a wani yunƙuri na …
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta bayyana cewa ta sallami jami’anta fiye da 100 a tsakanin shekarar 2024 zuwa 2025, a wani yunƙuri na …
Daga Aminu Bala Shugaban ƙasar Nijar, Janar Muhammad Tchiani, ya bayyana cewa “Babu wani makamin daya isa ya gitta ta sararin samaniyar mu ba tare …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotonni sunce tun bayan da aka ja zare tsakanin Hukumomin Amurka da Nigeria Sakamakon zargin farwa Kiristoci, Gwamnatin Amurka tace akwai …
Hukumar Kula da ‘yan gudun hijira ta Duniya (IOM) ta sanar cewa mutum 1,205 ne suka rasa matsugunansu daga biranen Bara da Umm Ruwaba a …
Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya bayyana rashin jin daɗinsa da damuwa kan matakin da gwamnatin Najeriya ta ɗauka na haramta shigowa da wasu kayayyakin …
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar cewar, ƙasarsa na iya ɗaukar matakin soja a Najeriya idan gwamnatin ƙasar ta ci gaba da barin …
Ana zargin ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Hon. Samaila Bagudo. Rundunar ’Yan sanda ta tabbatar da cewa an …
Majalisar Dattawan Najeriya ta fara yunkurin ɗaukar matakai rage kashe dala biliyan 2 da ake amfani da su wajen shigo da shinkafa daga ƙasashen waje, …
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sauke Janar Christopher Musa daga mukaminsa na Babban Hafsan Tsaron Kasa, da sauran hafsoshin tsaro na kasa baki daya. …
Rahotanni sun bayyana cewa ana binciken wani tsohon gwamna daga ɗaya daga cikin jihohin kudancin Najeriya bisa zargin alaƙa da wasu jami’an soji 16 da …
Hedkwatar Tsaron Najeriya (Defence Headquarters, DHQ) ta karyata rahotannin da ke yaduwa a kafafen sada zumunta da wasu gidajen labarai na yanar gizo, da ke …
Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta Najeriya ta ba da shawarar a gudanar da zaɓen 2027 a watan Nuwamba 2026, wato watanni …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da sauka daga shugabancin hukumar zaɓe ta Najeriya, INEC da Farfesa Mahmood Yakubu ya yi bayan kammala wa’adinsa na …
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) ta fara binciken Farfesa Saleh Abdullahi Usman, shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), bisa zargin …
Daga Aminu Bala Madobi A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar Bayo Onanuga ya tabbatar ga manema labarai cewar ministan kere-kere, …
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci hukumar kula da aikin hajji ta Ƙasa (NAHCON) da ta sake rage kuɗin aikin Hajjin shekara ta 2026 …
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta fara hada kan mambobinta a dukkan jami’o’in kasar domin fara yajin aikin kasa baki daya da ta tsara. …
Daga Aminu Bala Madobi Tun a shekarar 2023 ake zargin Ministan Bunƙasa Harkokin Fasaha, Kimiyya da Ƙirƙire-ƙirƙire, Uche Nnaji, da amfani da takardun karatu na …
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce ƙasar ta samu gagarumin ci gaba tun bayan samun yancin kai a 1960. Yayin wani jawabi da ya gabatar …