Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Makarfi LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya
Masara — ₦35,000 zuwa ₦37,000
Masara Ja — ₦36,000 zuwa ₦39,000
Dawa — ₦35,000 zuwa ₦38,000
Dawa Fara — ₦35,000 zuwa ₦38,000
Dauro — ₦48,000 zuwa ₦50,000
Gero — ₦45,000 zuwa ₦48,000
Wake Fari Manya — ₦85,000 zuwa ₦90,000
Wake Fari Ƙanana — ₦90,000 zuwa ₦95,000
Jan Wake Manyan Kwayoyi — ₦95,000 zuwa ₦97,000
Jan Wake Ƙananan Kwayoyi — ₦90,000 zuwa ₦99,000
Waken Suya Idon Fara — ₦67,000 zuwa ₦73,000
Waken Suya Zafa Sabo — ₦68,000 zuwa ₦73,000
Waken Suya Silba — ₦75,000 zuwa ₦80,000
Shinkafa 2BC — ₦35,000 zuwa ₦40,000
Shinkafa Ƴar Yarima — ₦34,000 zuwa ₦37,000
Alkama — ₦55,000 zuwa ₦70,000
Kalwa Babban Buhu — ₦130,000 zuwa ₦140,000
Kalwa Ƙaramin Buhu — ₦110,000 zuwa ₦115,000
Barkono Kimba — ₦35,000 zuwa ₦50,000
Ɗaurin Lagos — ₦50,000 zuwa ₦55,000
Barkono Dan Zagade — ₦30,000 zuwa ₦35,000
Barkono Kimba Tsoho — ₦20,000 zuwa ₦30,000
Farashin barkono ya danganta da kyau da cikonsa.
Tattasai Jimbo Bag — ₦80,000 zuwa ₦85,000
Tattasai Mai L — ₦110,000
Shambo Jimbo Bag — ₦85,000 zuwa ₦90,000
Shambo Mai L — ₦115,000
Rogo Babban Buhu — ₦20,000 zuwa ₦25,000
Busasshen Tumatir Ƴar Zariya Jimbo — ₦80,000 zuwa ₦100,000
Gyada Ta Kuli-Kuli — ₦150,000 zuwa ₦155,000
Gyada Ta Soyu — ₦155,000 zuwa ₦160,000
Shinkafar Tuwo — ₦98,000 zuwa ₦120,000
Shinkafar Dafawa — ₦95,000 zuwa ₦125,000
Sabuwar Albasa Mai Kwaro — ₦45,000 zuwa ₦55,000
Albasa Yaska — ₦40,000 zuwa ₦55,000
Tsamiya Babban Buhu — ₦30,000 zuwa ₦35,000
Tsamiya Ƙananan Buhuna — ₦10,000 zuwa ₦20,000
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t