Majalisar Dattawan Najeriya ta fara yunkurin ɗaukar matakai rage kashe dala biliyan 2 da ake amfani da su wajen shigo da shinkafa daga ƙasashen waje, …
Majalisar Dattawan Najeriya ta fara yunkurin ɗaukar matakai rage kashe dala biliyan 2 da ake amfani da su wajen shigo da shinkafa daga ƙasashen waje, …
Daga Aminu Bala Madobi Farashin shinkafa ya ragu sosai a kasuwannin Legas sakamakon ƙarin kaya da ake shigowa da su ta iyakoki, abin da ya …
Wasu fusatattun matasa sun dakawa abincin da ɗan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya je zai raba a jihar Gombe, kamar yadda ya ke a …
Gidauniyar Aliko Dangote, a cikin shirye-shiryenta na 2025, na bayar da tallafin abinci ga ‘yan Nijeriya, wanda aka kaddamar a ranar Alhamis, ta ware kudi …
Gwamnan Jihar Kano ya baiwa wasu daga cikin kungiyoyin Yan jaridu tallafin shinkafa buhu 450 Alfijir labarai ta ruwaito wannan na ƙunshe cikin wata sanarwa …
Gwamnatin Jihar Kwara ta bayyana damuwarta kan ambaliyar rowa a gonakin shinkafa da dama a Shonga, da ke karamar hukumar Edu ta jihar. A wata …
Aƙalla mutum 10 ne sun rasa rayukansu, wasu kuma da dama sun jikkata yayin wani turmutsutsi da ya faru a Cocin Holy Trinity Catholic Church …
Nijeriya na shirin rage dogaro da shigo da kayan abinci, acewar ministan kudi da tattalin arziki, Wale Edun wanda ya bayyana matakan da ake dauka …
Ministan ma’adanai Dr. Dokta Alake ya bayyana cewa, “A matsayin martani ga matakin da fadar shugaban kasa ta ɗauka na magance Bukatun ‘yan Najeriya ta …
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta tabbatar da karbar korafin da wata Kungiya ta kai mata …
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta fara raba manyan motocin shinkafa goma-goma ga kowace jiha, domin sayar da kowane buhu mai nauyin kilo giram …