Alhassan Ado Doguwa Ya Lashe Zaɓen Tudunwada Da Doguwa

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ta bayyana Alhassan Ado Doguwa, a matsayin wanda ya lashe zaben mazabar Doguwa da Tudunwada.

Jami’in zaben, Farfesa Sani Ibrahim, wanda ya bayyana sakamakon zaben a zaben da aka kammala na mazabu takwas a karamar hukumar Tudunwada.

Ya bayyana cewar Doguwa ya samu kuri’u 41,573.

Babban abokin hamayyarsa, Yushau Salisu na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ya samu kuri’u 34,831.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

One Reply to “Alhassan Ado Doguwa Ya Lashe Zaɓen Tudunwada Da Doguwa”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *