Allah Ya Yiwa Sarkin Dutse Alh Nuhu Muhammad Sunusi rasuwa

Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah ya yi wa Sarkin Dutse, Alhaji Nuhu Muhammad Sunusi rasuwa.

Sarkin ya rasu ne a Abuja bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya kuma ya rasu yana da shekara 79 a duniya.

Allah ya jikansa da rahama, Allah ya shafe kura kuransa, halinsa na gari ya fishi.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/Cy5n7eXK4wrHMIEYBSYpcQ

2 Replies to “Allah Ya Yiwa Sarkin Dutse Alh Nuhu Muhammad Sunusi rasuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *