Abdulazeez Ganduje, wanda shi ne babban ɗan tshohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya kai wa shugaban hukumar yaƙi da cin hanci Muhuyi Magaji Rimingado, ziyara a ranar Laraba 17 ga watan 4, 2024.
Majiya mai karfi da tabbatarwa da jaridar DAILY NIGERIAN cewa Abdulazeez ya goyi bayan kai mahaifinsa gaban kuliya bisa zargin cin hanci da rashawa.
Kuma majiyar ta ce ya nuna ɓacin ransa bisa cire sunansa da mahaifinsa ya yi ba da izininsa ba daga cikin daraftocin ɗaya daga cikin kamfanunnukan da a ke zargi da handame kuɗin al’umma.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk