Gwamna Abba Kabir Yusuf ya baiyana cewa jam’iyyar NNPP mai mulki a jihar ba za ta razana da duk wata barazana da tsohon gwamnan jihar, …
Category: Ganduje
Tsohon Babban Sakataren Hukumar Kula da Manyan Makarantun Sakandare ta Jihar Kano (KSSSMB), Dakta Bello Shehu, ya taya murna ga Shugaban Jam’iyyar APC na kasa …
Shugaban jamiyyar APC a Najeriya kuma tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya musanta wani batu da ake yaɗawa cewar yana kitsa yadda za’a tsige …
A human rights activist, Omoyele Sowore, has lambasted the Kano state government following a statement that the corruption case file of the immediate past governor …
Gwamnatin jihar Kano ta shigar da sabuwar kara na tuhumar tsohon Gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da Murtala Sule Garo da wasu mutane biyu. Alfijir …
“The challenge before us presently is how to claim Anambra, Enugu and Abia and must get all stakeholders together to achieve this goal.” The national …
Za a tsayar da albashin alkalan da Gwamna Abba ya nada su jagoranci kwamitin binciken Ganduje. Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta umarci alkalan …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya roƙi a yi bincike kan zargin rage kuɗaɗen giratuti na tsofaffin ma’aikata ƙarƙashin gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje. Alfijir …
Shugaban jam’iyyarAPC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje,ya sanar da rasuwar surukarsa, Hajiya Asiya Muhammad Gauyama. Hajiya Asiya Muhammad Gauyama, mahaifiyar Farfesa Hafsatu Abdullahi Umar …
Shugaban jam’iyyar APC 37 sun bayyana Goyon bayansu Ga Shugaban jam’iyyar na ƙasa, Dakta Abdullahi Ganduje, ta hanyar jefa kuri’ar amincewa. Alfijir Labarai ta ruwaito …
Abdulazeez Ganduje, wanda shi ne babban ɗan tshohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya kai wa shugaban hukumar yaƙi da cin hanci Muhuyi Magaji Rimingado, …
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce zata sake gurfanar da wani tsohon gwamnan jihar Abdullahi Ganduje …
The All Progressives Congress Ganduje ward in Dawakin Tofa Local Government, Kano State has suspended the party’s National chairman Dr Abdullahi Umar Ganduje with immediate …
Wasu takardun kotu sun nuna cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sayar da wani kamfanin sarrafa auduga mallakin jihar Kano, dake unguwar …
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Shugaban Jam’iyyar APC mai mulki, Abdullahi Umar Ganduje ya yi zargin cewa Gwamna Abba Yusuf na Jihar Kano yana amfani …
Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nada Engr Umar Abdullahi Umar Ganduje (Abba Ganduje) mikaminBabban Daraktan aiyukan Fasaha na hukumar samar da wutar lantarki …
Alamomi masu karfi sun bayyana kan yunkurin tsige Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Abdullahi Ganduje, daga kujerarsa. Alfijir labarai ta rawaito majiyoyi sun ce wasu …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa duk wani dan jam’iyyar APC a yanzu a karkashin sa yake saboda shi …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya roƙi gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ya sauya sheƙa daga jam’iyyar NNPP zuwa APC. …
Ganduje ya kuma shawarci dan takarar PDP a zaben, Atiku Abubakar da takwaransa na LP, Peter Obi, da su yi hakuri su jira sai 2031, …