Asibitin Best Choice Na Cigaba Da Manyan Tiyatu Da Ganin Likita Da Sauran Ayyuka Akan Ragin Kuɗi Kaso 50% Bude Fayil Kyauta

IMG 123413 07725 1751888092539

Asibitin Kwararru na Best Choice ya sake bijiro da wasu ayyukan farantawa al’umma bayan bude fayil kyauta da rage kaso 50% cikin ayyukansu da suka fara a satin da ya gabata.

Yanzu haka asibitin ya sake tanadar kwararrun likitoci masu yin wadannan Tiyatar

( Urology) Aikin Mafitsara

(Hynea) Qabar ciki

(Orthopaedic) Aikin Qashi,

(ENT) Aikin Hanci , Makogaro da Kunne

(Dental) Hakori

(Fibroid) Qarin mahaifa,

(Urology) Aikin Mafitsara

Asibitin ya zakulo zakakuran likitoci domin gudanar da wannan ayyukan daga yau Litinin 8, ga watan Yuli 2025, ga duk masu bukatar wannan ayyukan, akan farashin kaso 50% cikin 100 shima za a biya.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanar da shugaban asibitin Alh Auwal Muhd Lawal ya bayyanawa jaridar Alfijir Labarai a safiyar Litinin.

Lawal yace sun yanke wannan hukuncin ne sakamakon buƙatar da al’umma suke da ita a wannan bangarorin  ga kuma yawan da mutane suka yiwa gwamnati shi yasa hukumar gudanarwar Asibitin Kwararru na Best Choice itama taga da cewar bada tata gudummawar domin kara karfafar gwamnati a wannan fannin.

Auwal ya kuma bayyana jin dadinsa ganin yadda al’umma suke ta cin gajiyar bude fiyil kyauta da rage kaso 50% ganin likita tare da manya da kananan ayyukan asibitin da yayi a satin da ya gabata.

Dukkannin waɗannan ayyuka za a fara gudanar da sune a yau Litinin, don haka ga masu irin wadannan matsaloli za su iya zuwa domin a tantancesu.

Asibitin Kwararru Na Best Choice yana nan a mazauninsa na dindindin dake Plot 782/783 tal’udu kusa da makarantar Sheikh Bashir Eli Rayya kuma muna aikinmu ba dare ba rana tare da manyan likitoci.Za a iya tuntubar mu ta yanar gizo bestchoiceclinic@gmail.combestchoiceclinic@yahoo.comKo facebook Best Choice Specialist HospitalKo kira da whatsapp akan +2347034951671+234912 345 3534+2342082443318

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *