Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya koka kan shirin da gwamnatin tarayya ta yi na kara kudin harajin harajin VAT. Alfijir Labarai ta rawaito …
Category: Atiku Abubakar
Atiku Abubakar Ya Magantu Kan Yadda Wasu Gwamnoni Ke Kokarin Sukuwar Sallah Akan Sarakunan Gargajiya
Atiku ya jaddada muhimmancin da sarakunan gargajiya suke da shi a tsakanin al’umma. Alfijir labarai ta ruwaito tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubaka, ya buƙaci …
Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abuabar, ya bayyana cewa masu zuba jari daga kasashen waje za su ci gaba …
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben da ya wuce , Atiku Abubakar ya yi zargin cewa jamiyyar APC mai mulki na amfani …
Ya Kamata Najeriya Ta Fara Tsarin Mulki Na Shekara 6, Babu Tazarce Alfijir Labarai ta rawaito tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban kasa …
Atiku Abubakar, ya bukaci Kotun Kolin Nigeria ta yi watsi da bukatar Shugaba Tinubu na kin karbar sabbin hujjojin Atikun kan zargin Tinubun da amfani …
Tsagin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da takwaran sa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, sun nuna rashin amincewarsu da rahoton BBC …
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya fito ya bayyana dalilin da yasa satifiket ɗin sa na jarabawar kammala sakandare (SSCE) ke dauke da suna …
Atiku Abubakar ya bayyana wasu zarge-zargen da suka shafe shi da Bola Tinubu, da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a 2007. Alfijir Labarai ta rawaito …