Akalla shaguna 100 ne suka kone a wata gobarar da ta tashi a tsakar dare a Kasuwar Panteka da ke garin Kaduna. Alfijir labarai ta …
Akalla shaguna 100 ne suka kone a wata gobarar da ta tashi a tsakar dare a Kasuwar Panteka da ke garin Kaduna. Alfijir labarai ta …
Muneer Ibn Ibrahim shi ne mai gidan hayar da suke, ya sheda cewa, wani firinji ne yai sanadin tashin gobarar bayan ya kama da wuta …
Wata fashewa daga wata ma adanar mai da ake zargin ba bisa ka’ida ba a Kano a ranar Litinin, 8 ga watan Janairu, ya kashe …
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da afkuwar gobarar da ta tashi a safiyar Larabar da ta gabata da ta kone ofisoshi 17 …
Gobara ya lashe wani sashi na ofishin gidan talabijin na kasa (NTA) na jihar Sokoto a yau Lahadi. Alfijir labarai ta rawaito gobarar wanda ta …
Gabora ta tashi a wani bangare na hukumar shari’a ta jihar kano a yau Talata, lamarin da ya janyo asarar dukiya mai tarin yawa a …
Kawo yanzu dai babu cikakken bayani kan musabbabin tashin gobarar ko kuma adadin wadanda suka mutu har zuwa lokacin hada wannan rahoto. Alfijir Labarai ta …
Gobara a wurin tace man fetur na sata ta kashe akalla mutum 18 a ƙauyen Ibaa na karamar hukumar Emuoha da ke jihar Ribas. Wani …
An tura injinan kashe gobara wurin da lamarin ya faru, sai dai da alama suna fuskantar kalubale wajen kashe gobarar Wata mummunar gobara ta tashi …
An samu mummunar gobara a babbar cibiyar raba hasken wutar lantarki da ke TAL’UDU a Birnin kebbi. Alfijir Labarai ta rawaito an jiyo karar fashewa …
Hukumar Kula da Jiragen Sama ta Tarayyar Najeriya ta tabbatar da cewa da misalin karfe 0750 na safiyar ranar Laraba, an samu tashin hayaki da …
Gobara ta kone wani dakin ajiyar kaya a wani bene mai hawa uku da ke lamba 64 Venn Road a Onitsha. Alfijir Labarai ta rawaito …
Alfijr ta rawaito wasu munanan gobara na ci a kasuwar Gamboru da ke Maiduguri, babban birnin jihar. Gobarar na zuwa ne a daidai lokacin da …
Alfijr ta rawaito wasu munanan gobara na ci a kasuwar Gamboru da ke Maiduguri, babban birnin jihar. Gobarar na zuwa ne a daidai lokacin da …
Alfijr ta rawaito wata tankar dakon man fetur ta kone a wani gidan mai na AA Rano, daura da babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja, a …
Alfijr ta rawaito dukiyoyi na miliyoyin nairori sun kone bayan wata gobara da ta tashi a POWA Plaza, Jos road, Lafia, jihar Nasarawa. A cewar …
Alfijr ta rawaito wani ibtila’i ya faru a ranar Lahadi, yayin da wani mutum da har yanzu ba a kai ga gane ko wanene ba …
Alfijr ta rawaito Akalla mutane takwas ne suka mutu wasu da dama kuma suka samu raunuka bayan wata gagarumar gobara ta tashi a wani dakin …