Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sauka a birnin Maiduguri na jihar Borno domin jajanta wa al’ummar jihar bisa ibtila’in ambaliyar ruwa da ta samu …
Category: Maiduguri
The Medium Security Custodial Centre’s (MSCC) walls collapsed due to floods, according to information released by the Nigerian Correctional Service (NCoS) about 274 missing prisoners. …
Sama da fursunoni 200 sun tsere daga gidan yarin birnin Maiduguri da ke jihar Bornon Najeriya bayan ambaliyar ruwa ta rusa katangar gidan yarin. Alfijir …
Da yammacin Litinin ne aka yi jana’izar Kwamishinan kuɗi na jihar Borno, Ahmed Ali a birnin Maiduguri cikin wani hali na alhini. Wasu hotuna da …
An dauki matakin ne bayan wani harin bam da aka kai a Konduga da kuma zanga-zangar da ta rikide ta koma tashin hankali a sassan …
Tawagar, ƙarkashin jagorancin Mataimakin Shugaban Ƙasa Sanata Kashim Shettima ta miƙa saƙon ta’aziyyar shugaban ƙasar ga gwamnatin jihar Borno da al’ummar Gwoza, har ma Mataimakin …
Daga Aminu Bala Madobi “Muna so mu cigaba da samar da abinci ta hanyar amfani tsarin noma mai gajeren zango don magance matsalolinmu, Alfijir labarai …
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Talata, ya bayar da umarnin rusa gidajen karuwai da masu aikata laifuka da suka yi kaurin suna …
Alfijr ta rawaito Dakarun sojin Najeriya sun yi dirar mikiya a gidajen karuwai masu karancin shekaru a Maiduguri da ke Kasuwan Fara, yankin Shagari a …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya sanar da bai wa ‘yan kasuwar da gobara ta ƙona musu shaguna, tallafin naira …