Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya zaɓi Amb. Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon shugaban hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON). Wata sanarwa da ta fito daga …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya zaɓi Amb. Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon shugaban hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON). Wata sanarwa da ta fito daga …
Tsoho shugaban hukumar kula da aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Sheikh Abdullah Saleh Usman, ya fito ya fadawa duniya dalilan da suka sanya shi …
Shugaban hukumar alhazai ta kasa (NAHCON), Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ya ajiye mukaminsa. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa na ya rabawa menema labarai …
Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan ya bayyana cewa hukumar ta rage kudin aikin hajjin bana, inda ya …
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) ta fara binciken Farfesa Saleh Abdullahi Usman, shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), bisa zargin …
Shugaban Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya ce hukumar ta samu nasarar rage kuɗin aikin Hajji ta hanyar samun rangwame …
NAHCON said it had concluded the return airlift of Nigerian pilgrims from the Kingdom of Saudi Arabia following the 2025 Hajj activities. The National Hajj …
By Ismail Yusuf Makwarari Shugaban hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya sheikh Abdullahi Sale Usman, ya bayyana hakan cikin wani shiri na musamman da …
Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya ƙaryata rahoton dake cewa ya soke yarjejeniyar hidimomin alhazai da wasu kamfanoni na Saudi …
Hukumar aikin hajji ta Najeriya NAHCON ta ƙara wa’adin biyan kuɗin aikin hajjin bana zuwa ranar 10 ga watan Fabrairun 2025. A cikin wata sanarwa …
Shugaban na NAHCON ya kuma nemi da a janye kalaman batanci da ake yadawa a shafukan sada zumunta na Braimoh, tare da neman afuwar jama’a …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sallami Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Malam Jalal Arabi. Alfijir labarai ta ruwaito sallamar …
Hukumar Yaki da Ayyukan Cin hanci da Dangoginsu, ICPC, ta tabbatar da cewa ta na bincikar hukumar Aikin Alhazai ta Ƙasa, NAHCON kan tallafin Naira …
A jiya Juma’a ne jami’an Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON su ka kama wasu ƴan Najeriya biyu da suka yi basaja a matsayin alhazai a …
Hukumar alhazai ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da cikakken kuɗin aikin Hajjin 2024. Alfijir labarai ta rawaito a baya dai hukumar ta sanar da cewa …
Hukumomi a kasar Saudiyya sun yi ragin kudin Hajji ga maniyyatan da za su sauke farali a bana, 2024, domin farantawa mahajjata. Alfijir labarai ta …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabuwar hukumar gudanarwa da hukumar alhazai ta kasa (NAHCOM) ya kuma mikawa majalisar dattawan Najeriya domin tabbatar …
Hukumar Alhazai ta, Ƙasa, NAHCON, ta sanar da tsawaita wa’adin rufe karbar kuɗaɗen aikin Hajjin bana. Alfijir labarai ta rawaito wata sanarwa da mataimakiyar daraktan …