“Muna ci gaba da taka-tsan-tsan tare da sadaukar da kai wajen tabbatar da doka da kuma kare al’ummar jihar Kano.” Alfijir Labarai ta rawaito a …
“Muna ci gaba da taka-tsan-tsan tare da sadaukar da kai wajen tabbatar da doka da kuma kare al’ummar jihar Kano.” Alfijir Labarai ta rawaito a …
Kwanaki biyu bayan hukumar hana sha da da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya, NDLEA ta yi umarnin saka ido kan yaduwa nau’in gas na “lauhing …
Hukumar NDLEA ta tabbatar da kama tabar wiwi da nauyinta ya kai kilo 5,344.1 a Jihar Lagos. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar ta fara kamen …
Alfijr ta rawaito Wasu ’yan kasuwa biyu sun yi kashin kunshi 193 na Hodar Iblis bayan shafe kwanaki uku a hannun jami’an NDLEA Bayanai sun …
Alfijr ta rawaito Hukumar da ke yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya NDLEA, ta kama tireloli biyu dauke da tabar wiwi a …
Alfijr ta rawaito Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta sanar da yin jarabawar gwajin ta yanar gizo ga duk masu neman …
Alfijr ta rawaito hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyin a Nijeriya NDLEA ta ce ta gano wani kamfani da ake hada A-kuskura a …
Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta ce ta samu hukuncin daurin rai da rai ga …
Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wani tsohon mayakin kungiyar ta’adda ta Boko Haram, Alayi …
Alfijr ta rawaito hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta kama kilo 13,125 na miyagun kwayoyi tare da cafke mutane 793 a babban …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce ta kama wasu ƙwayoyi masu yawa a jihohin ƙasar huɗu. …
Alfijr ta rawaito jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta jihar Neja, NDLEA, sun kama wani dan kasar Brazil da ya dawo gida, …
Alfijr ta rawaito hukumar sha da hana Fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa a ranar Juma’a, ta gurfanar da wani matashi mai suna Abdullahi Aliyu dan …
Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a jihar Katsina, jami’an da suke sintiri a hanyar Malumfashi …
Alfijr ta rawaito Hukumar NDLEA ta kama wasu mutane 130 da ake zargi a jihar Kaduna a watan Oktoba yayin da suke rike da haramtattun …
Alfijr ta rawaito Hakimin Gidan Abba da ke karamar hukumar Bodinga a jihar Sokoto, Abubakar Ibrahim, na daga cikin mutane goma sha daya da ake …
Alfijr ta rawaito, an daure wani mutum tsawon shekaru 7 a gidan yari, yunkurin da kungiyarsa ta yi na shigo da Tramadol a salon fasa-kwaurinta …
Alfijr ta rawaito hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani tsohon dan ƙwallon kafa, Emmanuel Okafor a filin jirgin …
Alfijr ta rawaito Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kone hodar iblis da sauran miyagun kwayoyi da kudinsu ya kai …
Alfijr ta rawaito Jami’an tsarol sun kama wani tsoho mai shekaru 75 bisa laifin mallakar tan din haramtattun kwayoyi” a unguwar Anguwan Sate, yankin karamar …