Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Rusau

FB IMG 1738610339741
Labarai, Rusau

Ana fargabar harbe mutane 4, da jikkata Wasu yayin da rikici ya barke tsakanin jama’a da jami’an tsaro akan rusau a Kano

Posted onFebruary 3, 2025February 3, 2025

Ana fargabar harbe mutane hudu sun mutu a Rimin Zakara a karamar hukumar Ungogo ta jihar Kano, bayan rikici ya ɓarke tsakanin mazauna yankin jami’an …

Rushau
Labarai, Rusau

Ibtila’i! Wani Gini Ya Rushe Tare Da Kashe Mutane Wasu Kuma Sun Jikkata A Kano

Posted onSeptember 5, 2024September 5, 2024

Wani bene mai hawa biyu yayi sanadin mutuwarwasu mutane guda biyu, yayin da wasu biyu suka jikkata a Jihar Kano. Alfijir Labarai ta rawaito ya …

FB IMG 1707948265729
Labarai, Rusau

Hukumar Abuja Ta Rusa Gidaje Dubu Sha 15 Da Aka Gina Ba Bisa Ƙa’ida Ba

Posted onFebruary 14, 2024February 14, 2024

Hukumar kula da birnin tarayya Abuja, ta rusa gidaje sama da 15,000 na haramtattun gidaje da gidajen kwana a gundumar Gwarinpa da ke babban birnin …

Labarai, Rusau

Gwamnatin Kano Za Ta Biya Diyyar biliyan 3 Ga Wadanda Tayi wa Rusau

Posted onDecember 14, 2023December 14, 2023

Gwamnatin Jihar Kano ta amince ta biya diyyar Naira biliyan uku ga kungiyar masu shagunan Masallacin Idi saboda rusa musu kadarorin da aka yi musu …

IMG 20231102 WA0000
Labarai, Rusau

Kotu ta bawa gwamnatin Kano sati 1, ta biya diyyar biliyan 30 ga masu shagunan filin idi.

Posted onNovember 2, 2023November 2, 2023

Umurnin kotun ya bayyana cewa za a ci gaba da zartar da hukuncin kara mai lamba FHC/KN/Cs/208/2023 Alfijir Labarai ta rawaito wata babbar kotun tarayya …

Labarai, Rusau

Gwamnati Zata Rushe Wani Ofishin Ƴan Sanda Da Sauran Wasu Gine-Gine

Posted onJuly 2, 2023July 2, 2023

Shehu Ahmed, babban sakataren hukumar raya babban birnin tarayyar Nijeriya (FCDA), ya ce gwamnatin tarayya (FCTA) za ta rusa dukkan gine-ginen da ke hanyoyin ruwa …

Labarai, Rusau

Muhyi Magaji Rimin Gado Ya Magantu Kan Bashi Fili A Badalar Kano

Posted onJune 25, 2023June 25, 2023

Muhuyi Magaji Rimin Gado, shugaban hukumar korafe-korafen al’umma da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ya amince cewa an sayar da filin …

© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab