Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Sokoto

B9
Labarai, Sokoto

Ta’addanci! Yan bindiga sun sace wata amarya da kewayenta a Sokoto

Posted onDecember 8, 2024December 8, 2024

‘Yan bindiga sun sace amarya da kawayenta su hudu a karamar hukumar Sabon Birni, jihar Sakkwato. Harin ya faru ne a ranar Asabar a kauyen …

Mai Garkuwa
Labarai, Sokoto

Dubun wani matashi ta cika bayan da aka kama shi  kan zargin garkuwa da ɗan maƙota

Posted onOctober 20, 2024October 20, 2024

Rundunar ƴan sandan Jihar Sakkwato ta kama wani matashi mai suna Abba Aliyu kan zargin sa da laifin yin garkuwa da wani ɗan ƙaramin yaro. …

Bafarawa
Labarai, Sokoto

Bafarawa Ya Bada Tallafin Bilyan 1, Ga Mabukata Domin Rage Musu Radadin Talauci A Sokoto

Posted onSeptember 21, 2024September 21, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Asusun Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto Dr Attahiru Bafarawa Foundation ya zakulo wasu mutane da za.su rattara bukatocin al’ummar Jihar Sokoto, musamman …

IMG 20240823 WA0487
Labarai, Sokoto

Kisan Sarkin Gobir: An saka dokar hana fita a Sokoto

Posted onAugust 23, 2024August 23, 2024

Rundunar ƴan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da sanya dokar hana fita a garin Sabon Birni da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto …

FB IMG 1720354248340
Labarai, Sokoto

Gwamnan Sokoto Ya Gargadi Mai Zafi Kan Alawus Din  Ma’aikata Da Aka Karkatar Dasu A Kananan Hukumomi A Jihar

Posted onJuly 7, 2024July 7, 2024

Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya gargadi kananan hukumomi da  Jami’an ilimi na kananan hukumomin da ake zargi da karkatar da kyautar Naira 30,000 da …

FB IMG 1719098884596
Labarai, Sokoto

Wata Sabuwa! Kundin Tsarin Mulkin Najeriya Bai Ba wa Sarkin Musulmi Ikon Nada Hakimai Ba – In ji Gwamnatin Sokoto

Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024

Gwamnatin jihar Sokoto ta ce a kundin tsarin mulkin Najeriya, Mai Alfarma Sarkin Musulmai bashi da ikon nada kowa a kowanne irin mukami. Alfijir labarai …

FB IMG 1719326255392
Labarai, Sokoto

Kotu Ta Dakatar Da Gwamnan Sokoto Daga Tube Rawanin Hakimai

Posted onJune 27, 2024June 27, 2024

Babbar kotun jihar Sokoto ta dakatar da tube rawanin Hakimai guda 2 wanda hakan ke da alaka da kudurin dokar masarautu ta jihar. Alfijir labarai …

Screenshot 20240626 120807 Facebook
Labarai, Sokoto

Ana Wata! An Gabatar Da Ƙudirin Yin Gyara Ga Dokar Masarautar Mai Alfarma Sarkin Musulmi

Posted onJune 26, 2024June 26, 2024

An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar ƙananan hukumomin jihar Sokoto a gaban majalisar dokokin jihar …

FB IMG 1719250116527
Labarai, Sokoto

Dole Mu kare Mutuncin Sarkin Musulmi, Shettima Ya Gayawa Gwamnatin Sokoto

Posted onJune 24, 2024June 24, 2024

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bukaci gwamnatin jihar Sokoto da ta bawa mai Alfarma Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III kariya, da mutunci. Ya jaddada …

FB IMG 1719185685746
Labarai, Sokoto

Gwamna Ya Mika Taaziyyar Rasuwar Babban Malami Sheilkh Mode Abubakar

Posted onJune 24, 2024June 24, 2024

Gwaman jihar Sokoto Ahmed Aliyu Sokoto ya bayyana kaduwa akan rasuwar daya daga cikin mashahurran malaman addinin Musulunci a jihar Sokoto, Sheikh Mode Abubakar. Alfijir …

FB IMG 1719098884596
Labarai, Sokoto

Gwamnan Sokoto Ya Mika Kudirin Gyaran Doka Ga Majalisar Jihar Domin Ragewa Sarkin Musulmi Karfi Da Iko

Posted onJune 23, 2024June 23, 2024

Gwamna Ahmed na Sokoto ya samu amincewar majalisar zartaswar jihar domin mika wani kudiri ga majalisar dokokin jihar da ke neman yin gyara ga dokar …

FB IMG 1719121065834
Labarai, Sokoto

Gwamnan Sokoto Ya Raba Gudunmawar Kudi Sama Da Miliyan 100 Ga Yan kasuwar Da Suka Yi Gobara A Jihar

Posted onJune 23, 2024June 23, 2024

Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu Sokoto, ya bada tallafin tsagwaron kudi sama da Naira miliyan 100 ga masu sayar da babura da suka yi gobara …

FB IMG 1709368775063
English, Sokoto

BREAKING: Gunmen attack Sokoto village, kill 10, abduct many on sallah day

Posted onJune 16, 2024June 16, 2024

Armed terrorists launched a deadly attack on Dudun Doki village in Sokoto’s Gwadabawa local government area in the early hours of Sunday. The attackers stormed …

IMG 20230923 WA0013
Labarai, Sokoto

Babbar Magana! Gwamnati Ta Sauke Hakimai 15 Bisa Wasu Zarge-Zarge

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Gwamnatin Jihar Sokoto ta sauke wasu hakimai 15 bisa zargin su da taimakawa rashin tsaro, kwacen filaye da sauran laifuka. Alfijir Labarai ta ruwaito an …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Sokoto

Rundunar Yan sanda Najeriya Sun Kama Wasu Gawurtattun Yan Ta’adda A Sakoto

Posted onApril 22, 2024April 22, 2024

Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a harin kasuwar kauyen Sokoto da ya yi sanadin mutuwar …

© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab