Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Takaitattun labaran duniya

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Ranar Laraba 13/12/2023 – 29/05/1445AH

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

Daga Baba Usman Gama Ministan ma’adanai, Dele Alake, ya yi ikirarin cewa wasu ƴan Najeriya masu haƙo ma’adinai ba bisa ka’ida ba ke ɗaukar nauyin …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Talata 12/12/2023 – 28/05/1445AH

Posted onDecember 12, 2023December 12, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya buƙaci majalisar dattawa ta amince da naɗin sabbin kwamishinonin hukumar kidaya ta ƙasa (NPC). Iyalan wadanda suka rasu …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Talata 12/12/2023 – 28/05/1445AH

Posted onDecember 12, 2023December 12, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya jaddada bukatar murkushe ta’addanci a Arewa maso Gabas da ma Najeriya baki daya. Ya bayyana haka ne a …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Litinin 11/12/2023 – 27/05/1445AH

Posted onDecember 11, 2023December 11, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu na kan hanyar zuwa jihar Borno domin halartar taron shekara shekara na rundunar sojoji. DSS ta kama babban basarake …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Litinin 11/12/2023 – 27/05/1445AH

Posted onDecember 11, 2023December 11, 2023

Daga Baba Usman Gama Hedikwatar tsaron Najeriya DHQ ta bayyana cewa dakarun Najeriya sun kama ‘yan ta’adda 304, sun kama barayin mai 152 sannan sun …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Na Yammacin Lahadi 10/12/2023Cl – 26/05/1445AH

Posted onDecember 10, 2023December 10, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa kungiyar Sahel Alliance da wasu kasashen Yammacin Afirka suka yi ba zai karkatar …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Lahadi 10/12/2023 – 26/05/1445AH

Posted onDecember 10, 2023December 10, 2023

Daga Baba Usman Gama ‘Yan bindiga sun bukaci karin babura guda biyu bayan karbar kudin fansa har naira miliyan 10 bayan sun sace mutane 23 …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Asabar 09/12/2023 – 25/05/1445AH

Posted onDecember 9, 2023December 9, 2023

Daga Baba Usman Gama An kama ƴan sandan da suka roƙi baturiya kuɗi a jihar Oyo. Gwamnan Katsina ya ba da umarnin dakatar da shugaban …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Juma’a 08/12/2023 – 24/05/1445AH

Posted onDecember 8, 2023December 8, 2023

Daga Baba Usman Gama Hukumar Shari’a ta Kasa (NJC) ta dakatar da Mai Shari’a S.O Falola na Babbar Kotun Jihar Osun tare da neman a …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Alhamis 07/12/2023 – 23/05/1445AH

Posted onDecember 7, 2023December 7, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamann Jihar Kano, Abba Kabir Kano, ya nada Darakta-Janar mai kula da tallace-tallace a kan titi a cikin sabbin jami’an gwamnatinsa. …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Alhamis 07/12/2023 – 23/05/1445AH

Posted onDecember 7, 2023December 7, 2023

Daga Baba Usman Gama Yau Alhamis Kotun Ƙolin Najeriya za ta yi zama kan shari’ar da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya daukaka kan taƙaddamar …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Laraba 06/12/2023 – 22/05/1445AH

Posted onDecember 6, 2023December 6, 2023

Daga Baba Usman Gama Najeriya da Kuwait sun ƙulla yarjejeniyar fara zirga-zirgar jiragen sama. ’Yan Najeriya sun yi wa Majalisar Dokoki ta Kasa cikar kwari, …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Laraba 06/12/2023C – 23/05/1445AH

Posted onDecember 6, 2023December 6, 2023

Daga Baba Usman Gama Bayan gayyatar su har sau 4 basu zo ba Kwamitin majalisar wakilai kan ƙorafe-ƙorafen jama’a ya bayar da sammacin kama sabon …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Talata 05/12/2023 – 22/05/1445AH

Posted onDecember 5, 2023December 5, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya ba da umarni a yi cikakken bincike kan kisan masu taron Mauludi kusan 90 da wani jirgin soja …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Litinin 04/12/2023- 20/05/1445AH

Posted onDecember 4, 2023December 4, 2023

Daga Baba Usman Gama Hukumar Tashoshin Ruwa ta maida wa kamfanin Intels aikin karɓar haraji a tashoshin ruwa. Ministan yada Labarai yace Gwamnatin Tinubu za …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Labaran Duniya Na Yammacin Lahadi 03/12/2023 – 19/05/1445AH

Posted onDecember 3, 2023December 3, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya warewa Buhari, Osinbajo da Jonathan Naira Biliyan 13 a Kasafin Kudin 2024. Dan takarar gwamnan jam’iyyar NNPP a …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Lahadi 03/12/2023 – 19/05/1445

Posted onDecember 3, 2023December 3, 2023

Daga Baba Usman Gama NDLEA ta ce ta gano gonar tabar wiwi a jihar Sokoto. Gwamnan jihar Kano, ya bankado wani sito da aka boye …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Asabar 02/12/2023CE – 18/05/1445AH

Posted onDecember 2, 2023December 2, 2023

Daga Baba Usman Gama Kasafin kuɗi na 2024 ya tsallake karatu na biyu a majalisun ƙasa. Hakimai 3 sun mutu a hatsarin mota a jihar …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Safiyar Asabar 02/12/2023 – 18/05/1445AH

Posted onDecember 2, 2023December 2, 2023

Daga Baba Usman Gama Dakarun sojoji tare da haɗin gwiwar jami’an DSS, sun cafke shugaban ƙungiyar ISWAP na shiyyar Arewa ta Tsakiya da Arewa maso …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Juma’a 01/12/2023 – 17/05/1445AH

Posted onDecember 1, 2023December 1, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya ta ce nan da ‘yan watanni kadan sabon tsarin albashi zai soma aiki a kasar. ‘Yan sanda da hadin …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 6 … 8 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab