Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Takaitattun labaran duniya

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Asabar 22/07/1445AH – 03/02/2024CE

Posted onFebruary 3, 2024February 3, 2024

Daga Baba Usman Gama Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, ya bukaci shugaba Tinubu da ya rufe idonsa ya dauki kwararan matakai kan mukarrabansa da suka …

IMG 20240103 WA0021
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Alhamis 01/02/2024CE – 20/07/1445AH

Posted onFebruary 1, 2024February 1, 2024

Daga Baba Usman Gama Dattawan Arewa da na Ibo sun yi alla-wadai da tafiye-tafiyen ShuganaTinubu. An sace jami’in gwamnati a kusa da sansanin sojin Abuja. …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Litinin 29/01/2024CE – 17/07/1445AH

Posted onJanuary 29, 2024January 29, 2024

Daga Baba Usman Gama Sojoji sun kai samame tare da fatattakar ‘yan bindiga da dama a maboyarsu a dajin Sunke, Gando, Munhaye da kuma dajin …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Lahadi 09/07/1445AH – 21/01/2024

Posted onJanuary 21, 2024January 21, 2024

Daya Baba Usman Gama Rundunar ‘yan sanda sun tabbatar da kubutar da ‘yan matan nan 5 da ke hannun masu garkuwa da mutane bayan ‘yan …

IMG 20240103 WA0021
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Alfijir labarai ta rawaito Labaran Yammacin Laraba 05/07/1445AH – 17/01/2024

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Daga Baba Usman Gama Babban sufeton ƴan sanda ya umarci shugabannin ƴan sanda su tsaurara matakan murƙushe ƴan bindiga Kotun ƙoli za ta sanar da …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Litinin 15/01/2024 – 03/07/1445AH

Posted onJanuary 15, 2024January 15, 2024

Daga Baba Usman Gama Gwamna Abba Kabir Yusuf ya zargi magabancinsa da neman amfani da matsayinsa wajen canza hukuncin kotun koli ya ce Ganduje ya …

IMG 20240103 WA0021
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Asabar 13/01/2023CE – 01/07/1445AH

Posted onJanuary 13, 2024January 13, 2024

Daga Baba Usman Gama Madugun Jam’iyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce jita-jita ce batun da ake yadawa cewa yarjejeniya suka yi da Shugaba …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Asabar 01/07/1445AH -13/01/2024

Posted onJanuary 13, 2024January 13, 2024

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya dakatar da shirin N-Power da dukkan shirye shiryen rage radadin talauci da ake gabatarwa Hukumar (NSIPA) Shugaba Tinubu …

IMG 20240103 WA0021
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Juma’a 12/01/2024CE – 30/06/1445AH

Posted onJanuary 12, 2024January 12, 2024

Daga Baba Usman Gama Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce ya yi farin ciki maras misaltuwa da hukuncin kotun ƙolin da ya tabbatar …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Litinin 08/01/2024 – 26/06/1445AH

Posted onJanuary 8, 2024January 8, 2024

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya amince a biya Super Eagles da wasu ‘yan wasan Nijeriya bashin biliyan 12. ‘Yan majalisa sun ware karin …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Alhamis 04/01/2024CE – 22/06/1445AH

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

Daga Baba Usman Gama EFCC ta kai samame hedikwatar rukunonin kamfanonin Ɗangote da ke Legas. Majiyar EFCC ta ce Sadiya Farouq ta ce rashin lafiya …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Alhamis 22/061445AH – 04/01/2024

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

Daga Baba Usman Gama Tsohuwar minista Sadiya Umar Farouq ta ki amsa goron gayyatar da hukumar EFCC ta kai mata domin amsa tambayoyi. Rundunar ‘yan …

IMG 20240103 WA0021
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Laraba 03/01/2024 – 21/06/1445AH

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

Daga Baba Usman Gama Shugaban Hukumar ICPC Musa Aliyu ya gana da dan jaridar Daily Nigerian kan badakalar da ya bankado a wata jami’a a …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Laraba 03/01/2024 – 21/06/1445AH

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin jihar Kano za tayi wa ma’aikatanta Karin dubu 20 ‘yan fansho kuma karin dubu 15 saboda halin da ake ciki. …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Talata 20/06/1445AH – 02/01/2024

Posted onJanuary 2, 2024January 2, 2024

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya amince da dakatar da Halima Shehu daga muƙaminta na shugabar hukumar jindaɗin al’umma ta ƙasa (NSIPA), bisa zargin …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Talata 20/06/1445AH – 02/01/2024

Posted onJanuary 2, 2024January 2, 2024

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin Najeriya za ta karbe lasisin Karin wasu masu hakar ma’adinai. Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama wasu mutum uku …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Asabar 17/06/1445AH – 30/12/2023

Posted onDecember 30, 2023December 30, 2023

Daga Baba Usman Gama Majalisar Dattawa ta amince da tiriliyan N28.7 a matsayin kasafin 2024, bayan nazarin rahoton kwamitinta na kasafin kudi. Mazauna Legas sun …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Juma’a 15/06/1445AH – 29/12/2023

Posted onDecember 29, 2023December 29, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaban ‘yan sanda ya kai ziyara Filato a kan hare-haren jajiberen Kirsimeti. Hukumar kula da aikin ‘yan sanda ta koka kan …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Alhamis 14/06/1445AH – 28/12/2023

Posted onDecember 28, 2023December 28, 2023

Daga Baba Usman Gama Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya kaddamar da katafaren ginin ofishin Gwamnan Kano da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi wa …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Alhamis 14/06/1445 – 28/12/2023

Posted onDecember 28, 2023December 28, 2023

Daga Baba Usman Gama Kotu a Jihar Kano ta tisa keyar wata matar auren da ake zargi da kisan ma’aikacin gidanta mai suna Nafiu Hafiz …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 … 8 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab