Labarai, Tiktok Tirka-Tirka! Shugaban Kasar Amurka ya ci alwashin soke TikTok a ƙasar Posted onMarch 11, 2024March 11, 2024 Shugaban Kasar Amurka, Joe Biden ya ce zai rattaba hannu kan dokar da za ta soke amfani da manhajar TikTok a ƙasar. Alfijir labarai ta …