Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsige dan majalisa Abubakar Gummi, wanda ke wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum ta jihar Zamfara, saboda sauya sheka daga jam’iyyar …
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsige dan majalisa Abubakar Gummi, wanda ke wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum ta jihar Zamfara, saboda sauya sheka daga jam’iyyar …
Ana ci gaba da ƙoƙarin nemo gawarwakin mutanen ƙauyen Dan-Maga da haɗarin kwale-kwale ya rutsa da su a wani kogi, yayin da suke ƙoƙarin tsere …
Gwamna Dauda Lawal ya amince da nadin Yakubu Sani Haidar a matsayin babban shugaban ma’aikatan jihar Zamfara. Nadin wanda ke fara aiki nan take, ya …
Daga Aminu Bala Madobi An tilastawa jama’a da dama barin gidajensu yayin da rahotanni suka ce ‘yan bindiga sun saka harajin Naira miliyan 173 a …
Alake ya ce ɗaga dokar zai ba da damar sa ido kan harkar haƙar ma’adinai a jihar Zamfara. Alfijir labarai ta rawaito gwamnatin tarayyar Nijeriya …
Takaddama a jihar Zamfara kan yadda matsalolin sha’anin tsaro ke kara tabarbarewa duk da kokarin da gwamnati da jami’an tsaro ke yi na ganin an …
Jam’iyyar adawa ta APC reshen jihar Zamfara ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ayyana dokar ta baci a jihar domin bada damar samun …
The Zamfara State Government has confirmed the death of 40 people following a boat mishap in Gummi Local Government Area of the state. A boat… …
Al’ummar Ƙauyen Matusgi da ke Talatar Mafara a jihar Zamfara sunyi nasarar hallaka ‘yan bindiga 37 Alfijir Labarai ta rawaito lamarin ya faru ne bayan …
Locals and security sources also offered hints on how the bandits operating in the state acquire weapons Interviews with locals, security agents, aviation experts, government …
Gwamnatin jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya ta bayyana dalilin rufe wasu kasuwannin dabbobi a jihar. Alfijir labarai ta rawaito a ranar Laraba ne …
A cewar kotun, hukuncin da Kotun sauraron kararrakin zaben Gwamnan ya yi a baya, wanda ya tabbatar da nasarar Dauda, bai yi la’akari da hujjar …
Wasu ‘yan bindiga da dama sun kai hari fadar Sarkin Maru Abubakar Gado Maigari inda suka kashe wani mai gadin fadar a daren Laraba. Alfijir …
Rundunar sojin Nijeriya ta bayyana cewa ta ceto dalibai hudu na Jami’ar Tarayya da ke Gusau wadanda aka sace a ranar Asabar 14 ga watan …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Sanata Abdulaziz Yari Abubakar ya bayar da gudun muwar kudi Naira miliyan daya da buhunan hatsi 30 ga iyalan marigayi Hamisu …
Bello Matawalle ya sha kakkausan suka a lokacin da yake gwamnan jihar Zamfara sakamakon tabarbarewar tsaro a jihar. Alfijir Labarai ta rawaito Karamin Minista a …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Cikin kayayyakin da aka raba sun hada da injinan POS 50, na’urorin samar da wutar lantarki 120, da injin din dinki …
Ya kamata a ceto su daga hannun waɗannan mutane waɗanda suke cutar da su suna kashe su, sun hana su noma, suna yi wa matansu …
Ya ƙara da cewa, jami’an tsaron da ke sintiri a waɗannan hanyoyi sun haɗa da sojojin ƙasa, sojojin sama da ‘yan sanda Alfijir Labarai ta …