Alfijr ta rawaito tawagar ƙwallon ƙafar Croatia ta doke ta kungiyar Brazil a bugun finareti a wasan zagayen kwata fayinal da suka fafata na Gasar Kofi Duniya da ke gudana a Qatar, yau juma’a
Bayan kammala mintuna 90 babu ci, aka tafi Karin lokaci na farko Brazil suka sami nasarar kwallo 1, bayan dawowa Karin lokaci na 2 ne Croatia suka farke kwallon su.
Karshen wasa Croatia ta buga bugun daga kai sai mai tsaron gida suka ci kwallaye 4, ita kuwa Brazil ta zura kwallo 2 kacal,
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇