Alfijr
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kaduna karkashin Gwama Nasiru El-Rufai ta saka dokar hana sallar idi sai an biya kudin filin kafin a gudanar da Sallar Idin Babbar Sallah a jihar.
Ga bayanin sanarwar
Alfijr
Amincewa da Eid Adha 2022.pdf daga Kamfanin Cigaban Kasuwanni da Gudanar da Kasuwan Kaduna adireshi 27 bill Akilu Road.
Doka Central Mosques Jahar Kaduna
Dole ne a biya kuɗi a cikin kwanaki 5 masu zuwa bayan karɓar wannan takardar, filin zai kasance na kwana 1 kawai, har zuwa 08/07/2022 bayan haka idan ba a biya ba, za a rasa.
Alfijr
Dole ne a biya ta hanyar daftarin banki don tallafawa Kamfanin ci gaban Kasuwannin Kaduna adadin kudin da za a biya sune 500,000.00