Da Ɗumi Ɗuminsa! An kama wasu ‘yan wasan Real Madrid 3 kan zargin lalata da wata budurwa

Jami’an Civil Guard ne ke jagorantar binciken da ake yi a Gran Canaria, saboda an ce an shigar da karar ne a Mogan da ke kudancin tsibirin a ranar 6 ga watan Satumba.

Alfijir Labarai ta rawaito an kama wasu ‘yan wasan Real Madrid guda uku da laifin yin lalata da wata budurwa.

Spain El Confidencial ya wallafa cewar an tsare ‘yan wasan ne bayan mahaifiyar yarinyar ta kai kara wajen ‘yan sanda.

Ta bayyana cewa daya daga cikin ‘yan ukun ya dauki hoton bidiyon lalatar na yarinyar ya aika wa wasu.

Jami’an Civil Guard ne ke jagorantar binciken da ake yi a Gran Canaria, saboda an ce an shigar da karar ne a Mogan da ke kudancin tsibirin a ranar 6 ga watan Satumba.

‘Yan wasan, wadanda ba a bayyana sunayensu ba, an bayyana su a matsayin matasan yan ne wasa ne su ukun

Daily Post

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@musa_bestseller

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *