Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotun Daukaka Kara ta sanya ranar yanke hukunci kan zaben Gwamnan Kano

FB IMG 1700140441164

A wani muhimmin al’amari na shari’a, Kotun Daukaka Kara ta shirya tsaf don yanke hukunci kan karar zaben Kano gobe Juma’a 17 ga watan Nuwamba 2023 da karfe 10 na safe a Abuja.

An bayyana wannan mahimman bayanai a cikin wata wasika da aka aika wa lauyoyin masu kara da masu kariya a yau.

Sanarwar wadda PA Ibrahim Adam da Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamna Abba Kabir Yusuf suka rabawa manema labarai.

Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link din👇

https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

One Reply to “Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotun Daukaka Kara ta sanya ranar yanke hukunci kan zaben Gwamnan Kano”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *