Da Ɗumi Ɗuminsa! Kungiyoyin kwadago sun sanar da shiga yajin aikin sai baba-ta-gani 


Kungiyoyin kwadago na kasa sun ba da sanarwar shiga yajin aikin sai baba-ta-gani, daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba a fadin kasar.

Kungiyoyin NLC da TUC sun bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai da suka kirada yammacin ranar Talata a

babban birnin tarayya Abuja.

Sun bukaci rassansu na jihohi su harhado kan ‘yan kwadago da sauran jama’a don gudanar da jerin zanga-zanga a fadin Kasar nan.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai  👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *