Da Dumi Duminsa! Gobara ta barke a Sawmill, Moricass, Agege yanzu
Best Seller Channel
Best Seller Channel ta rawaito wasu ganau na Kira ga hukumar kashe gobara ta jihar Lagos da su gaggawar kawo dauki sabida yadda ibtala in ya faru yanzu yanzu.
Best Seller Channel
Ga video nan👇👇👇